iqna

IQNA

Wani mai tunani dan kasar Lebanon a wata hira da IQNA:
IQNA : Sheikh Hanina ya bayyana cewa, Amurka ba za ta taba zama alheri ga al'ummar Palastinu ba kuma ta yi karin haske da cewa: Manufofin yankin gabas ta tsakiya na Amurka sun kasance a cikin hidimar Isra'ila a tsawon zamani, kuma ba za su amfanar da al'ummar musulmi ba.
Lambar Labari: 3492213    Ranar Watsawa : 2024/11/16

IQNA - Hukumar kula da haramin ta Shahcheragh (AS) ta sanar da gudanar da taron kasa da kasa karo na 7 na "Ra'ayoyin kur'ani na Ayatullahi Imam Khamene'i" wanda wannan hubbare ya shirya a yau Laraba tare da bayyana cikakken bayani kan wannan taron.
Lambar Labari: 3492193    Ranar Watsawa : 2024/11/12

A taron hadin kai da yaran Palasdinawa, an jaddada cewa;
IQNA - A wajen taron hadin kai da yaran Palasdinawa an jaddada ci gaba da tafarkin tsayin daka kuma shahidi Sayyid Hasan Nasrullah inda aka bayyana cewa tsarin gwagwarmaya da Hizbullah ba zai girgiza da shahadarsa ba.
Lambar Labari: 3492003    Ranar Watsawa : 2024/10/08

IQNA - Wa'azin sallar Juma'a na yau na Jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi tsokaci sosai a kafafen yada labarai da shafukan sada zumunta na yankin.
Lambar Labari: 3491982    Ranar Watsawa : 2024/10/05

Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya jaddada matsayin shahidai da cewa shi ne gishikin karfin gwiwa da tushen nasara ga masu gwagwarmaya domin tabbatar gaskiya.
Lambar Labari: 3487660    Ranar Watsawa : 2022/08/09